in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kaboré ya ci zaben shugaban kasar Burkina Faso
2015-12-01 15:36:26 cri
Bisa sakamakon zaben shugaban kasar Burkina Faso da aka gabatar a ranar talatan nan 1 ga wata, dan takarar jam'iyyar Congrès pour la Démocratie et le Progrès Rock Marc Christian Kaboré wanda ya taba rike mukamin firaminista da shugaban majalisar dokokin kasar ya ci zaben.

Bisa sakamakon da hukumar zaben kasar Burkina Faso ta bayar, yawan kuri'un da Kaboré ya samu ya kai kashi 53.43 cikin dari, dan takarar jam'iyyar Union pour le progrès et le changement Zéphirin Diabré ya samu kuri'u da kashi 29.65 cikin dari. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China