in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya halarci bikin budewar taron sauyin yanayi na Paris tare da yin wani jawabi
2015-12-01 09:49:55 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci bikin budewar taron sauyin yanayi na birnin Paris a ranar 30 ga watan Nuwanba tare da yin jawabi mai taken "hadin kan kafa tsarin tinkarar sauyin yanayi cikin adalci", inda ya jaddada cewa, kamata ya yi bangarori daban daban su nuna sahihanci da yin imani da kuma yin kokari tare don sa kaimi ga kafa tsarin tinkarar sauyin yanayi na duniya cikin adalci, da cimma samun bunkasuwa mai dorewa, da kafa dangantakar hadin gwiwa ta samun moriyar juna a duniya.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China