in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Uganda ta lallasa Togo da ci 3 da nema a gasar share fagen shiga gasar cin kofin duniya a shekarar 2018
2015-11-17 13:42:37 cri
A yanzu haka, kasar Uganda ta samu nasarar tsallakewa don shiga rukunin wadanda zasu taka leda a gasar cin kofin duniya, wanda ake saran gudanarwa a shekarar 2018, bayan da kasar ta yi galaba kan takwarar ta Togo, inda ta doke ta da ci 3 da nema a ranar Lahadin data gabata.(Ahmad Fagam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China