in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ronaldo zai bude makarantun koyar da wasanni 3 a kasar Sin nan da watan Disamba
2015-11-16 16:09:48 cri
Shuguban gudanarwar ginin makarantarun shahararran dan wasan kwallon kafan nan dan asalin Brazilian wato Ronaldo a kasar Sin Paulo Swerts, yace za'a bude makarantun horas da dabarun wasanni a wasu biranen kasar Sin, ciki har da birnin Beijing da Shanghai nan da karshen shekarar da muke ciki.

Mista Swerts, ya ce makaranta ta farko za'a kaddamar da ita ne a birnin Beijing, sai ta biyu a Shanghai, yayin da makaranta ta uku za'a kaddamar da ita a birnin Mianyang dake lardin Sichuan a shiyyar kudu maso yammacin kasar Sin, kuma a cewar sa, ana saran makarantun zasu fara aiki ne a watan Disamba.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China