in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kofin duniya 2018: Sakamakon wasannin neman gurbi
2015-11-12 13:54:34 cri
A ci gaba da buga wasannin fidda kungiyoyin Afirka, da za su wakilci nahiyar yayin gasar cin kofin kwallon kafa na duniya na shekarar 2018, an buga wasannin zangon farko ran Laraba a birnin Maputo, inda Mozambique ta doke Gabon da ci daya mai ban haushi.

Sai kuma wasan da ya gudana a Merowe na kasar Sudan, inda Zambia ta doke Sudan da ci 1 da nema.

Za kuma a buga wasannin zagaye na biyu tun daga ranar Asabar zuwa Lahadin karshen makon nan.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China