in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya dawo Beijng bayan taron APEC
2015-11-20 08:52:32 cri
Da yammacin jiya Alhamis 19 ga watan nan ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya sauka birnin Beijing, bayan halartar taron shugabannin G20 karo na 10, da kuma kwarya-kwaryan taron koli karo na 23 na kungiyar APEC.

Gabanin tashin sa daga birnin Manila na kasar Philippines, inda aka gudanar da taron APEC, ministan harkokin kudin kasar Philippines, da wasu manyan jami'an gwamnatin kasar, da kuma shugaban yankin musamman na Hong Kong na kasar Sin Leung Chun-ying, sun yi ban kwana da shi a filin jirgin sama. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China