in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping zai halarci taron koli na kungiyar G20
2015-11-09 09:34:01 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin waje na kasar Sin Lu Kang, ya sanar a yau Litinin cewa, bisa gayyatar da shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya yi masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci taron koli karo na 10, na kungiyar G20 a birnin Antalya na kasar Turkiyya, taron da zai gudana tsakanin ranekun 14 zuwa 16 ga watan nan na Nuwamba.

Ban da haka kuma, bisa gayyatar da shugaban kasar Philippines Benigno Aquino III ya yi, Xi Jinping zai halarci kwarya-kwaryar taro karo na 23, na shugabannin kungiyar APEC daga ranar 17 zuwa ranar 19 ga wata a birnin Manila na kasar Philippines.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China