Mista Xi ya isa kasar Vietnam a ranar Alhamis da Jumma'a bisa goron gayyatar babban sakatare na jam'iyyar kwaminis ta kasar Vietnam (PCV), Nguyen Phu Trong da kuma shugaban kasar Vietnam, Truong Tan Sang.
Sannan kuma ya kai ziyara a kasar Singapour a ranar Jumma'a da Asabar bisa goron gayyatar shugaban wannan kasa, Tony Tan Keng Yam. (Maman Ada)