in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Amurka za ta tura mashawartan aikin soja zuwa dakaru masu adawa da gwamnatin kasar Syria masu sassaucin ra'ayi
2015-10-31 13:38:44 cri
Kakakin fadar shugaban kasar Amurka wato White House Josh Earnest ya tabbatar a jiya Juma'a 30 ga wata cewa, shugaban kasar Amurka Barack Obama ya riga ya bada umurnin tura wata tawagar sojoji ta musamman zuwa yankin arewacin kasar Syria wadda ta hada da sojoji ba zarce 50 ba don kasancewa mashawartan aikin soja da masu horaswa ga dakaru masu adawa da gwamnatin kasar Syria masu sassaucin ra'ayi don taimaka musu wajen yaki da kungiyar IS. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China