in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An halaka mutane 9 a yankin arewa mai nisa na kasar Kamaru
2015-10-23 10:19:29 cri

Rundunar sojojin Kamaru ta bayyana cewa, wasu dakaru da ake zaton mayakan 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kai farmaki garin Kerawa da ke yankin arewa mai nisa na kasar Kamaru, inda suka halaka mutane 9, kana suka yi garkuwa da mutane fiye da 20.

Ban da haka kuma, sojojin kasar Kamaru sun bayyana cewa, an kai farmaki sau 4 a ranar Laraba na wannan mako a yankin.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China