in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Monusco ta kaddamar da wasu kebabbun hare hare a gasbashin RDC-Congo
2015-10-08 10:48:07 cri
Tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD dake jamhuriyyar demokaradiyar Congo ta kaddamar a baya bayan nan da wasu kebabbun hare hare tare da taimakon jirage masu saukar ungulu da kuma wasu sojojin musammun, kan kungiyoyin dake dauke da makamai a Pinga dake arewacin Kivu, a gabashin kasar. A cewar hukumomin Monusco, wannan samame da aka kai a ranar 5 ga watan Oktoba ya shafi musammun ma kauyukan Minova da Musunga, dake yankin Walikale, inda kungiyoyi masu dauke da makamai suka haddasa gudun hijirar fararen hula tare da kona muhallin jama'a da dama. (Maman Ada) 
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China