in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
RDC-Congo: Jam'iyyun adawa da masu rinjaye na goyon bayan manufar siyasar shugaba Kabila
2015-09-24 13:23:48 cri
A cikin wata sanarwa ta hadin gwiwa da aka bayar a ranar Talata a birnin Kinshasa, jam'iyyun adawa da dama da jam'iyyu masu rinjaye na MP na Congo sun jaddada goyon bayansu na rakiyar shugaban kasar Joseph Kabila a cikin siyasarsa ta samar da wani shirin zabuka cikin kwanciyar hankali. Wadannan jam'iyyun siyasa na bangarori daban daban sun bayyana ra'ayinsu, bayan an kori wasu jam'iyyu bakwai mambobin gungun masu rinjaye da suka aike har sau uku a tsawon wannan shekara, da wata budaddiyar wasika ga shugaba Kabila, inda suka bukace shi da ya girmama kundin tsarin mulki. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China