Sanarwar ta ce, maharan su biyu sanye da rigar jaket sun sanya boma boman ne a jikinsu, inda suka tada su a wata cibiyar kasuwarci dake kusa da rukunin gidajen Buhari dake birnin Damaturu, kuma nan take maharan suka mutu
An kai hare haren guda biyu ne da misalin karfe 6 na safe agogon wurin a yayin da mutane ke shirye shiryen zuwa wuraren aiki. (Ahmad Fagam)