in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping zai kai ziyara Amurka tare da halartar tarukan tunawa da cika shekaru 70 da kafuwar MDD
2015-09-16 09:22:54 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya ce shugaban kasar Sin Xi Jinping zai ziyarci kasar Amurka tsakanin ranekun 22 zuwa 25 ga wata, bisa gayyatar da shugaban kasar Amurka Barack Obama ya yi masa.

Kaza lika bisa gayyatar da babban magatakardar MDD Ban Ki-moon ya yi masa, shugaban na Sin zai halarci tarurrukan tunawa da cika shekaru 70 da kafuwar MDD a hedkwatar majalissar dake birnin New York, tsakanin ranekun 26 zuwa 28 ga wata. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China