in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Gabon ya yi wa gwamnatinsa gyaren fuska shekara guda kafin zaben shugaban kasa
2015-09-13 13:26:38 cri
Shugaban kasar Gabon Ali Bongo Ondimba ya gudanar a ranar Jumma'a da wani gyaren fuska a gwamnatinsa da ke kunshe da mambobi 41, inda kuma ya sake maida Daniel Ona Ondo a kan mukaminsa na faraminista.

Haka kuma sabuwar gwamnatin ta ga shigowar shugaban 'yan adawa Jean Dieu Moukagni da aka ba shi matsayin ministan kasa, kuma ministan noma, wanda aka dora ma nauyin aiwatar da shirin Graine. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China