in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Gabon ba za ta rufe kan iyakarta sakamakon cutar Ebola ba
2014-08-18 10:34:10 cri
Shugaban kasar Gabon Ali Bongo ya bayyana a ranar 17 ga wata cewa, kasarsa ta shirya tinkarar cutar Ebola dake addabar yankin yammacin Afirka, amma ba za ta rufe kan iyakarta ba. Kasar Gabon tana da fasahohin tinkarar cutar Ebola, kuma gwamnatin kasar ta shirya sosai, a duk lokacin da aka gano mutumin da aka tabbatar ya kamu da cutar ta Ebola, bugu da kari kasar za ta kaddamar da matakan tinkarar cutar ba tare da bata lokaci ba. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China