Rahotanni na cewa ana gudanar da zaben wakilan kauyukan kasar ne cikin halin rashin tabbas, sakamakon tashe-tashen hankula dake addabar kasar.
Bisa kididdiga, ana sa ran zabar shuwagabannin yankunan karkara da na alkaryun kasar 2,847, bayan da aka kammala sauran zabuka na wakilan yankuna daban daban, ciki hadda na 'yan majalissu, da na kananan hukumomi wanda ya gudana a ranar 29 ga watan Yunin wannan shekara. (Saminu Alhassan)