in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin Nijar 850 sun tashi zuwa Mali
2015-08-06 09:41:30 cri
Wani rukunin sojojin Nijar 850 ya tashi zuwa arewacin kasar Mali, dake cikin tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD dake kasar Mali (MINUSMA), a cewar wata majiyar tsaro a ranar Laraba.

Tuni dai wani rukunin farko dake kunshe da daruruwan sojojin Nijar ya bar birnin Niamey tun a ranar Lahadin da ta gabata, kuma raguwar rukunin sojojin zai tashi a ranar Jumma'a mai zuwa, a cewar wannan majiya. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China