Da yammacin yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Ufa na kasar Rasha, domin halartar taron koli karo na 7 na kasashen da tattalinn arzikinsu ke saurin bunkasuwa wato BRICS da taron koli karo na 15 na kungiyar hadin gwiwa ta birnin Shanghai na SCO da za a yi a birnin. (Maryam)