in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kusa cimma cikakkiyar yarjejeniya game da batun nukiliyar Iran
2015-07-06 19:40:21 cri
A yau da safe ne ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya isa birnin Vienna, babban birnin kasar Austria, domin halartar taron tattaunawa kan cimma yarjejeniyar karshe game da batun nukiliyar kasar Iran.

Mr.Wang ya bayyana wa kafofin watsa labarai cewa, an kusa kammala tattaunawar da ake fatan cimma cikakkiyar yarjejeniya, da zarar kasashen Amurka da Iran suka cimma daidaito a yau Litinin ko gobe Talata, haka kuma, kasar Sin na son ba da taimako kan wannan batu yadda ya kamata. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China