in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin tana kan hanyar samun ci gaba, in ji firaministan kasar Sin
2015-07-02 14:11:20 cri
Yayin da firaministan kasar Sin mista Li Keqiang ya ziyarci hedkwatar kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki da ci gaba ta OECD dake birnin Paris jiya Laraba, ya ba da wani jawabi, inda ya bayyana cewa har ya zuwa yanzu, kasar Sin na daya daga cikin kasashen masu tasowa. Haka kuma ya bayyana ra'ayin gwamnatin kasar Sin dangane da kokarin samun ci gaba mai dorewa a duniya, inda ya ce ya kamata a yi kokarin tabbatar da zaman lafiya, da gyare-gyaren tsarin tattalin arziki, gami da sa kaimi ga hadin gwiwar kasashe daban daban a fannin samar da kayayyaki.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China