in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An jinkirta zabukan shugaban kasa da na 'yan majalisun dokoki a kasar Burundi
2015-06-10 19:37:45 cri
Gwamnatin Burundi ta bayar da sanarwar dage zabukan shugaban kasar da aka shirya gudanarwa ranar 26 ga watan Yuni zuwa ranar 15 ga watan Yuli.

Yayin da za a gudanar zaben 'yan majalisun dokokin kasar a ranar 29 ga watan Yuni. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China