in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude makarantar koyar da harshen Sinanci a Kano
2015-05-13 17:10:33 cri

Wannan makaranta wadda ake kira Chinese Bilingual College na daya daga cikin wuraren dake koyar da harshen Sinanci a Najeriya, kuma makarantar koyar da Sinanci ce ta farko a arewacin Najeriya. Gwamnatin jihar Kano ta kafa ta ne tare da taimakon gwamnatin kasar Sin, wadda ta tura malamai Sinawa guda biyu makarantar domin koyar da daliban Najeriya harshen sinanci.(Murtala)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China