in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dr. Mohamed M. Wada ya bayyana ra'ayinsa kan zabukan Najeriya
2015-02-10 09:38:03 cri


Masharhanta da dama na ci gaba da bayyana albarkacin bakin su, game da dage babban zaben Najeriya, da hukumar gudanar da zaben kasar INEC ta yi.

Wakilinmu Murtala da ke Abuja ya samu damar tattaunawa da Dr. Mohamed M. Wada, malami a fannin kimiyyar siyasa dake koyarwa a jami'ar Abuja. Cikin hirar tasu Dr. Wada ya bayyana wasu daga kalubalolin da Najeriyar ke fuskanta yanzu haka, da ma ra'ayinsa kan kudurin dage zabukan, gami da sauye-sauyen da ya dace sabon shugaban kasar ya kawo ga kasar.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China