in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hukumar INEC ta Najeriya ta shirya sosai don a gudanar da babban zaben shekarar 2015 yadda ya kamata
2015-02-09 16:22:47 cri


Yanzu babban zaben da za a shirya a tarayyar Najeriya tana jawo hankalin duk duniya. Wakilinmu Murtala da ke Abuja ya samu damar da yin hira tare da Nick Dazang, mukaddashin darakta mai yada labarai na hukumar zabe mai zaman kanta na Najeriya wato INEC, inda Mr. Nick ya yi bayani kan ayyukan da hukumar INEC ke gudanarwa don tabbatar da an yi zaben cikin adalci da lumana, da kuma yadda za a magane tashe-tashen hankali a lokacin zaben. To yanzu ga cikakkiyar hirar a tsakanin Nick Dazang da wakilinmu Murtala.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China