in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An shirya liyafar bikin bazara a kwalejin Confucius na jami'ar Lagos
2015-02-13 20:28:12 cri

 

A yau aka shirya wata liyafar cin abincin dare don murnar bikin bazara na shekarar rago ta 2015 a kwalejin Confucius na jami'ar Lagos dake tarayyar Najeriya, inda wakilai sama da dari uku da suka zo daga karamin ofishin jakadancin kasar Sin dake birnin Lagos, ofishin 'yan kasuwa, kamfanonin Sin, kungiyar Sinawa mazauna kasar Nijeriya da kuma wasu jami'an jami'ar suka halarci liyafar. (Maryam)

1 2 3 4 5 6 7 8
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China