in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ivory Coast ta doke DR Congo da ci 3 da 1
2015-02-05 10:18:22 cri
Sakamakon wasan da ya gudana jiya Laraba tsakanin DR Congo da Ivory Coast ya nuna yadda Ivory Coast ta doke janhuriyar dimokaradiyyar Congo da ci 3 da 1. Yanzu haka dai ta tabbata Ivory Coast ce za ta buga wasan karshe da ko dai Ghana ko kuma Equatorial Guinea, a ranar 8 ga watan nan na Fabarairu. Bayan Ghana da E/Guinea sun buga wasan su na semi-finals a ranar Alhamis din nan.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China