in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gasar AFCON ta 2015
2015-01-29 10:58:26 cri

A ci gaba da buga gasar cin kofin Afirka na bana, kasar Cote d'Ivoire ta doke Kamaru da ci 1 da nema, a wasan rukunin D da suka buga jiya a Malabo.

A daya wasan da ya gudana a birnin Mongomo kuwa, Guinea ta tashi kunnen doki daya da daya da kasar Mali. (Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ga Wasu
v Algeria da Ghana sun kai ga zagaye na biyu a gasar AFCON 2015-01-28 10:04:05
v Gasar AFCON rukunin B 2015-01-27 10:25:36
v Labaran gasar AFCON na bana 2015-01-26 15:30:43
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China