in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Labaran gasar AFCON na bana
2015-01-26 15:30:43 cri

Sakamakon gasar cin kofin kwallon Afrika AFCON da aka yi a Malabo ya nuna cewar, a rukunin A, kasar Equatorial Guinea ta doke kasar Gabon da ci 2 da nema.

A kuma wasan da aka buga tsakanin Congo Brazzaville da Burkina Faso, Congo Brazzaville ta doke Burkina Faso da ci 2 da 1. (suwaiba)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China