in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An sako masu zanga zangar da aka kama a Nijar
2015-01-25 16:22:51 cri
Masu zanga zanga kusan 90, wanda yawancinsu shugabannin kawancen adawa ne, da aka kama a ranar Lahadin da ta gabata a birnin Yamai, bayan yunkurin kawancen na shirya wani jerin gwanon yin allawadai da hukumomin kasar suka haramta, an sako dukkansu a ranar Jumma'a, a cewar wasu majiyoyin kusa da kawancen 'yan adawar a birnin Yamai a ranar Asabar. Jam'iyyun adawa dake cikin kawancen ARDR sun bukaci shirya wani jerin gwano, duk da haramcin hukumomin kasar, bayan munanan zanga zangar yin allawadai da mujjalar Charlie Hebdo ta kasar Faransa, a biranen Yamai da Zinder wadanda suka yi sanadiyyar mutuwar mutane goma. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China