Wani harin ta'addanci da ake zargi da hannun mambobin kungiyar Boko Haram ya halaka sojoji da dama a jihar Borno dake arewa maso gabashin kasar Najeriya, a wani labarin da kafofin kasar suka bayar dake ambato wasu majiyoyin tsaron kasar masu tushe a ranar Lahadi. (Maman Ada)