Bisa bukatun ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Saliyo, rukunin likitoci na biyu na kasar Sin sun dauki nauyin horar da likitocin kasar Saliyo, a yayin da suke gudanar da ayyuka a cibiyar sa ido kan mutanen da ake zaton suna dauke da cutar Ebola da ke asibitin sada zumunta tsakanin Sin da Saliyo. (Zainab)