in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping zai je yankin musamman na Macau domin taya murnar dawowarsa a kasar Sin na cika shekaru 15
2014-12-14 16:58:45 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai je yankin musamman na Macau tun daga ranar 19 zuwa 20 ga wata, domin halartar bikin taya murnar dawowar yankin a kasar Sin na cika shekaru 15, wadda kuma ta zo daidai da bikin nadin gwamnatin yankin ta hudu. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China