in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya halarci taron koli karo na 9 na G20
2014-11-15 15:45:50 cri

An bude taron koli karo na 9 na kungiyar G20 a Asabar din nan a birnin Brisbane na kasar Australia, taron da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kasance cikin mahalartansa, ya kuma gabatar da jawabi.

Ana dai sa ran a yayin taron kolin kungiyar G20n na wannan karo mai taken "bunkasuwar tattalin arziki, da samar da guraban aikin yi, da tinkarar hadari", za a amince da takardun da za su shafi hada-hadar makamashi, bunkasuwa, ciniki, samar da ayyukan yi, yaki da cin hanci da rashawa, da inganta manufofin kudi, da zuba jari kan manyan kayayyakin more rayuwar jama'a, yin kwaskwarima kan hukumomin kudi na duniya, tare da sa ido kan hada-hadar kudade, karbar batun haraji da dai sauransu. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China