in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya isa birnin Brisbane don halaratar taron G20
2014-11-14 21:04:02 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping a yau Jjumma'a 14 ga wata ya isa birnin Brisbane na kasar Australiya domin halar tar taron kasashen G20 da za'a yi tsakanin ranakun 15 da 16 na Nuwamba.

Bayan taron shugaba Xi zai je Canberra domin ziyarar aiki a kasar ta Australiyan wanda a lokacin zai tattauna da Firaministan kasar Tony Abbott ya kuma gabatar da jawabin a gaban majalissar dokokin kasar.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China