in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An daddale yarjejeniyar hadin gwiwa game da cibiyar aikin gona da kasar Sin ta taimaka wajen ginawa a kasar Benin
2014-11-05 11:08:42 cri
An daddale yarjejeniyar hadin gwiwa game da cibiyar aikin gona da kasar Sin ta taimaka wajen ginawa a kasar Benin.

An dai gudanar da bikin rattaba hannu kan wannan aiki ne a ranar 3 ga watan nan da muke ciki, a ofishin ma'aikatar harkokin aikin gona na kasar ta Benin. Matakin da ya bayyana cewa cibiyar ta fara aiki gadan-gadan. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China