in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Iran da Italiya za su kece-reni a wasan sada zumunta
2014-10-31 10:11:19 cri
Kulaf din kwallon kafar kasar Iran da takwaransa na Italiya na shirin buga wani wasan sada zumunta, a cewar shugaban hukumar wasan kwallon kafar kasar Italiya Carlo Tavecchio.

Tavecchio ya ce kungiyoyin za su buga wasan ne ko dai cikin wannan shekara da muke ciki ko kuma a badi. Hakan kuwa na zuwa ne bayan da bangarorin biyu suka rattaba hannu kan wasu yarjejeniyoyi na karfafa hadin gwiwa tsakanin kasashen su a baya bayan nan. (Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China