in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gasar Telecom Cup: Bayern Munich ta doke Wolfsburg da ci 3 da nema
2014-08-01 09:38:33 cri
Kungiyar kwallon kafar Bayern Munich ta Jamus ta lashe kofin Telecom Cup, bayan da ta doke Wolfsburg da ci 3 da nema, a wasan karshe da suka buga ranar Lahadi.

'Yan wasan kulaf din na Bayern Munich dai sun taka leda yadda ya kamata, ya yin wasan da ya baiwa kungiyar nasara. A daya bangaren kuma kulaf din Hamburg ya samu zama na uku, bayan da ya doke Monchengladbach da ci 3-1.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China