in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
ISIS ta kara matsawa kusa da cibiyar birnin Kobane
2014-10-11 15:03:10 cri
A daren jiya Jumma'a 10 ga watan, shugaban jam'iyyar tarayyar demokuradiya ta Kurdish ta kasar Syria Saleh Mohammed ya bayyana wa wani gidan talibijin na kasar Lebanon cewa, dakarun kungiyar ISIS mai tsattsauran ra'ayi sun kara matsawa wurin dake da nisan mita fiye da dari daya daga birnin Kobane wanda ke bakin iyaka da kasashen Syria da Turkiya.

Saleh Mohammed ya kara da cewa, 'yan Kurdish suna son taimaka wa Kobane, amma masu aikin tsaron bakin iyaka na kasar Turkiya sun hana su. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China