in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a samu hasarar dala biliyan 32.6 a sakamakon yaduwar cutar Ebola, in ji bankin duniya
2014-10-09 09:54:44 cri
A jiya Laraba 8 ga wata, bankin duniya ya ba da sabon rahoton cewa, kasashe uku dake yammacin nahiyar Afirka sun riga sun sami hasara sosai a sakamakon yaduwar cutar Ebola. Idan cutar ta yadu zuwa kasashen makwabtansu kuma, wannan zai kawo babbar illa ga tattalin arziki. Ya zuwa karshen shekara mai zuwa, watakila za a yi hasarar dala biliyan 32.6 a sakamakon yaduwar cutar Ebola.(Fatima)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China