Bullar cutar Ebola a Congo DRC ba ya da nasaba da barkewar cutar a Afrika ta yamma
Ranar 2 ga wata, hukumar lafiyar ta duniya ta ce, bullar cutar ta Ebola a jamhuriyar damokradiyyar Congo DRC, wani abu ne na dabam wanda ba ya da nasaba da barkewar cutar ta Ebola a Afrika ta yamma, kuma tuni gwamnatin ta Congo ta dauki matakan dakilar da bullar cutar ta Ebola. (Suwaiba)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku