in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Harbin da aka yi a garin Ferguson ya keta hakkin bil'adam sosai
2014-08-22 21:05:36 cri
Kakakin kungiyar nazari kan hakkin bil'adam ta Sin ya bayyana ma manema labarai a kwanakin baya cewa, kungiyar tana mai da hankali sosai kan batun harbe Michael Brown dan bakin fatan nan da wani dan sanda ya yi a ranar 9 ga wata a jihar Missouri ta Amurka.

Wannan kakaki ya bayyana cewa, wannan batun harbi ya keta hakkin bil'adam kwarai da gaske.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China