in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manyan jami'an kasashen Sin da Sudan ta Kudu sun gana da juna
2014-08-20 21:36:18 cri
Mamban majalisar gudanarwar kasar Sin mista Yang Jiechi ya gana da ministan harkokin wajen kasar Sudan ta Kudu Barnaba Marial Benjamin a nan birnin Beijing ranar Laraba 20 ga wata.

A lokacin ganawar mista Yang ya ce kasar Sin na fatan ganin sassan kasar Sudan ta Kudu dake arangama da juna za su nace ga bin yarjejeniyar tsagaita bude wuta da suka kulla, da kokarin gudanar da shawarwari, ta yadda za a maido da zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasar cikin sauri.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China