in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Zimbabwe zai kawo ziyara nan kasar Sin
2014-08-19 16:13:15 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Qin Gang ya sanar a yau Talata 19 ga wata cewa, bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa, shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe zai kawo ziyara nan kasar Sin daga ranar 24 zuwa 28 ga wannan wata na Agusta. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China