in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen Sudan ta Kudu zai ziyarci Sin
2014-08-13 20:24:08 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar a yau Laraba 13 ga wata cewa, bisa gayyatar da ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya yi masa, ministan harkokin waje da hadin gwiwar kasa da kasa na kasar Sudan ta Kudu Barnaba Marial Benjamin zai kawo ziyarar aiki a nan kasar Sin tun daga ranar 18 zuwa 22 ga wata. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China