in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Likitan da ya duba mai dauke da cutar Ebola ya harbu da shi a Najeriya
2014-08-04 21:06:08 cri
Ministan kiwon lafiya a Najeriya Onyebuchi Chukwu a yau litinin 4 ga wata ya tabbatar da cewar likitan da ya duba mai dauke da cutar Ebola nan a jihar Ikko dake kudancin kasar ya harbu da cutar kasa da makonni biyu da wancan mara lafiyan ya rasu a wani asibiti mai zaman kan shi.(Fatimah Jibril)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China