in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya dawo gida bayan ziyarar aikin da ya kai kasashen Latin Amurka
2014-07-25 15:28:11 cri
A yau Jumma'a 25 ga wata da tsakiyar rana ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya dawo birnin Beijing bayan ziyarar aikin da ya kai wasu kasashen Latin Amurka da suka hada da Brazil, Argentina, Venezuela da Cuba, inda kuma ya halarci taron shugabannin kasashen BRICS karo na shida da taron shugabannin kasar Sin da na kasashen Latin Amurka da Caribbean. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China