in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kimanin Faransawa 50 ne ke cikin jirgin Algeria daya bace
2014-07-24 21:14:16 cri
An tabbatar da cewa akwai Faransawa kimanin 50 a cikin jirgin saman Algeria daya bace a yau din nan alhamis 24 ga wata wanda ya tashi daga Ouagadougou babban birnin kasar Burkina Faso akan hanyar sa ta zuwa Algeirs,kamar yadda wakilin kamfanin jirgin saman ya tabbatar a wajen taron manema labarai a Ouagadougou. (Fatimah Jibril)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China