in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 10 suka mutu bayan da motar ruwa ta abka musu a tsakiyar kasuwa a Najeriya
2014-07-21 21:29:37 cri
Rahotanni daga jihar Ikkon dake kudu maso yammacin tarayyar Najeriyar ya tabbatar da cewar akalla mutane 10 ne suka rasu sakamakon abka masu da wata motar daukan ruwa tayi a tsakiyar wata kasuwa dake kan babban hanyar Lasu-Isheri.

Hadarin dai ya faru ne a safiyar litinin din nan 21 da wata a yankin Igando mai tattare da mutane da suka fito neman na yau da kullum.(Fatimah Jibril)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China