in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwamitin sulhu ya sake yin kira ga bangarorin Palesdinu da Isra'ila da su tsagaita bude wuta nan da nan
2014-07-21 15:44:43 cri

A ranar 20 ga wata, kwamitin sulhu na MDD ya bukaci a kyautata halin jin kai da ake ciki a zirin Gaza, tare da sake yin kira ga bangarorin Palesdinu da Isra'ila da su tsagaita bude wuta ba tare da bata lokaci ba.

Kwamitin ya kuma ce, za a gudanar da wani taron sirri kan halin da ake ciki a kasar Ukraine. Kana mai yiyuwa ne a yi shawarwari kan batun faduwar jirgin sama na Malaysia mai lamba MH 17, a kuma cimma matsaya kan haka nan da 'yan kwanaki masu zuwa. (Danladi)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China